Rassan adabin baka

Rassan adabin baka

Masu makamin Nuclea Tsit ka ke ji babu wasu shegu da ke iya cira hannu su ce sune 'Super Powers' "Li manil mulkul yaum!? Ta soma aiki tun a gidan duniya.

Ansys jobs for freshers

Muna da damar komawa ga Allah a yanzu, ko kuma mu ce bari mu jira sai bayan komai ya lafa. Amma shin, muna da tabbacin cewar zamu tsallake wannan annobar? Ya rage namu mu tuba tun muna da dama, ko kuma mu yi gangancin bari mu koma ga Allah a tantiran 'yan iskanmu, inda zamu gane bamu da wayo!

Mutane ne suka mutu a cikin sa'oi 24 da suka wuce a kasar Spain, bala'in da ya zarta wanda aka gani a China. Sannan za ku ga rahoto game da komabayan da Kenya ta samu a bangaren harkar fitar ta furanni zuwa kasashen Turai sakamakon cutar coronavirus.

Mutane da dama kan kasa boye damuwarsu a cikin al'umma bayan sun san ba za su iya share musu damuwar ba. Ku sani cewa kullum rayuwarku gaba take, kuma ba za ku gane hakan ba sai kun yi duba izuwa mutanen bayanku. Shirin dai ana aiwatar da shi ne a wasu daga cikin jihohin da ke Arewa-maso-yammacin Nijer Jump to. Sections of this page. Accessibility help. Email or phone Password Forgotten account?

Log In. Forgotten account? Not Now. Visitor Posts. Dauda Idris. Nuhu Sani. Aisha Aliyu. Jawabin Gwamnan Kaduna game da cutar lumfashi Covid Kar ku sanya damuwa cikin zuciyarku. Kar ku yarda ku kaiwa wani damuwarku. Ku sani Allah kadai kan iya yaye damuwa. Kar ku yi hassada ga wanda yafi ku. Domin kowa da Arzikinsa a duniya. Duk inda ka kai da damuwarka to wani na gefe yana burin samun Matsayi irin naka. Gari kan yi duhu, kafafu kan dauke a tituna, mutane kan yi bacci. Wannan lokacin nada matukar amfani ga mai neman Alkhairi.

Ku tuna cewa duk lokacin da hawaye suka gaza maganta komai to Addu'ace Magani. Mawakin Turanci Akon a Makka. Banda Dumame Ya ake kiran wannan abinci? Duniyar Al'ajabi. Yarinya Mai Hikima.Dear readers, after reading the Content please ask for advice and to provide constructive feedback Please Write Relevant Comment with Polite Language. Your comments inspired me to continue blogging. Your opinion much more valuable to me.

Thank you. Post a Comment.

rassan adabin baka

Tsangayar Adabin Hausa. Powered by Blogger. Wannan shiri, "Rubutattun Wakokin Hausa" zai rika zuwar muku a duk rana irin ta yau Litinindon tattauna dabarun rubuta wakar Hausa ga mai sha'awar farawa, da kuma inganta rubuta su ga wanda ke sha'awar kara kwarewa wajen rubuta su. A yau shimfida za mu yi, mako mai zuwa in Allah ya kai tai sai mu tsunduma cikin abin sosai.

Adabi a dunkule, shi ne duk wani abu da ya shafi ayyukan fasahar al'umma ta hanyar sarrafa harshe don samar da abokin hira, da nishadantarwa da debe kewa.

Adabin Hausa ya kasu zuwa kashi biyu: adabin baka da rubutacce. Adabin baka shi ne wanda Hausawa suka gada tun iyaye da kakanni. Shi da ka ake shirya shi, a fade shi da baki, a kuma adana shi a ka. Ya kunshi labarun baka, kamar tatsuniya, da zantukan hikima da sarrafa harshe, kamar karin maganganu, da wakokin baka, da wasannin gargajiya.

Shi kuwa rubutaccen adabi, ya samu ne bayan da Hausawa suka fara hulda da wasu al'ummomin, musamman Larabawa da Turawa. A rubuce ake shirya shi, a bayar da shi a rubuce, a kuma adana shi a rubuce. Ya kunshi rubutun zube na labaraikamar Ruwan "Bagaja," da wasannin kwaikwayo, kamar "Uwar Gulma" da kuma rubutattun wakokin Hausa, wadanda wannan shiri zai rika magana kansu.

Tweet Share Share Share Share. Posted by Unknown. Post a Comment bloggerspicebd.

Musically Russia polinachepurnova

No comments:. Newer Post Older Post Home. Subscribe to: Post Comments Atom.Umar Aliyu Bunza. It is with money that people buy, sale as well as paying taxes etc. In Hausa society, money plays important role in changing the minds of many people. Many Hausa people change their decision for the purpose of money. The method used for this study, is the reading and analysing of some portions of the novels in which the role of money is found. Wannan ya zama ruwan dare har cikin adabin Hausa.

Kuma Allah a wurinSa kyakkyawar makoma take Surah ta 3: Labari adabin baka ne da ya taskace lamarin rayuwar mutane na abubuwa da yawa. Da yawa akan sami labarin mutuwa, haihuwa, aure, kasuwanci, kishi da sauransu. Ya je ya kai wa Tanko don ya aje masa har ya dawo. Ana nan Ali ya dawo ya tambayi Tanko ajiya. Tanko ya kawo ya ba shi.

Nan suka ta yin rikici har suka isa kotu. Sudan Interior Mission, Tun daga wannan lokaci zuwa yau, an samar da littattafai masu yawa da ba a tantance adadinsu ba. Malumfashi ya nuna a wajajen shekarar akwai littattafai sama da 3, An shirya littattafan kan jigogin ilmantarwa, soyayya, zaman aure, da sauransu. Bari ta su ma, har autansu Malam Muhtari yana nan aka yi. Malam Sule da Malam Hashimu kuwa sule da sisi ke nan.

To, yanzu zamani ne dai na wanda ba mai gaskiya sai mai sule. Nan da nan mai bakin cin rashawa ya birkita maganar, ya ba ni gaskiya. Muna fatan ki sami shawo kansa. Ita kuma ta yi ta sa musu albarka har suka fita. Na biyu kuma ga naira ashirin ta samu haka tun da sassafe.

Tubalan Iskoki a Ginin Littafin Ruwan Bagaja

Abin da rabon da ta sami masu yawansu tun wata shekarar da sulu ya yi tsada. Haka kuma wannan karo ne na farko da ta yi sa-in-sa da shi. Shi ma Taiki ya yi wa tasa yarinyar kyauta, kana suka yi ban kwana da su da cewa za su dawo kwanan nan. Ta kwana tana mamaki da murna. Don haka yau da aka ce ta zo, da rawar jiki ta zo, ta gaishe da su cikin harshe na girmamawa.

Irin haka yake faruwa kan wasu mata da yawa. Bayan kashe Faruku wani abokinsa ya je Hotel na Daula da can ne aka ce ya sauka. Ga yadda abin ya wakana.

Amma kuma saboda yabawa da kirkin da ka yi mini, nake so in ba ka wannan ka sayi goro. Take na ga ya saki jikinsa. Ya ce wane tsegumi kake so in yi maka? Ga yadda aka kawo batun a shafi na Na mayar cikin aljihu.Post a Comment. See full list of Project Topics under your Department Here! A hypothesis is a description of a pattern in nature or an explanation about some real-world phenomenon that can be tested through observ No comments.

Wannan binciken a fagen rubutun zube aka gudanar. An yi tsokaci a kan shigowar zamani tare da nuna tasirinsa ta fuskar sauye-sauyen da aka samu a labarun da aka nazarta. The research discusses prose particularly; prose is a genre amidst other genres of Hausa modern literature that encompasses poetry and drama. The research examines position of robbery in three selected Hausa novels.

The meaning of the word robbery fashi was fully explained and the origin of robbery fashi was traced from the Hausa traditional setting. The work has identified robbery as a phenomenon, but yet a traditional occupation in Hausa community which authors write novels among other phenomena that affects the society. This work studies three novels, identifies various manifestations of robbery and the technicalities employ in the execution of robbery including the types of arms used.

Wannan binciken an gudanar da shi ne a fagen rubutun zube. Babbar matsalar wannan binciken shi ne shi kansa batun da za a gudanar da binciken a kansa wato fashi. Sannan za a fahimci shin wanne irin sakamako za a. Wata manufar kuma ita ce, ana fata in an amince da binciken, zai iya shiga jerin sababbin bincike da aka gudanar a sabon fage na adabin zamani.

Kuma ana fata binciken ya zama abin kwatanci a ]akin karatu, domin masu bincike su waiwaya shi domin gudanar da wani binciken mai nasaba da wannan binciken.

rassan adabin baka

Hanyoyin da aka bi domin samun bayanai don gudanar da wannan binciken sun ha]a da:. Hira tare da tattaunawa da ]aya daga cikin mawallafa labarun. A babin an yi shimfi]a ce kan binciken ]ungurungun. A shimfi]ar an nuna cewa a rubutun zube aka gudanar da binciken. An nuna cewa a kan jigon fashi aka gudanar da wannan binciken. Sannan sai tsokaci da aka yi na matsalolin binciken da tambayoyin binciken da manufofin binciken da farfajiyar binciken da kuma hanyoyin da aka bi don gudanar da binciken.

No comments:. Post a Comment Note: Only a member of this blog may post a comment. Search for your topic here. It discusses several dress A case study of Eruwa Town, Ibarapa Free Project Topics.

MATSAYIN FASHI A {AGAGGUN LABARUN HAUSA

It also examined how people reac Article: How to Write a Research Proposal. Most students and beginning researchers do not fully understand what a research proposal means, nor do they understand Recent Posts. Our service is legal because, all institutions permit their students to read previous project, books, articles or papers while developing their own works.Hasali ma, saka iskokin shi ke haskaka fasahar da ya rubuta, kamar yadda littafin Ruwan Bagaja zai tabbatar.

Yakubu Aliyu Gobir. Iskoki a Tunanin Hausawa. Shi kuwa Calvin Y. Bisa ga haka, ga abin da masana ke cewa:.

Kubota def quality sensor

Bunza, Masu ayyuka da sunaye irin na mutane. Duk da yake ba mutane ba ne, za a iya fahintar haka tun daga irin sunayen da yake kiran su da shi. Magabata sun tabbatar da imanin Bahaushe a kan samuwar iskoki.

Haka kuma sun tabbata ba a ganin su. Bisa ga haka, addinin Musulunci ya yi tasiri ga sunayen iskoki da Bahaushe ke amfani da su a yau. Don haka, sunayen da yake amfani da su na Hausa, suka rafashe, sai a bakunan bokaye da 'yan bori, saboda kusancinsu da bori da tsafi [2]. Ni kuwa na ce na ji an ce da za a sami Ruwan Bagaja a wani gari, da mutanen garin nan duk sun huta da masassarar zamani.

Rabe-raben Iskoki. Fararen su ne masu kirki, masu taimakon mutane, ba su son dukiya ko sarauta. Ta fuskar shekaru kuma, ya yarda cewa akwai yara matasa da manya da kuma tsofaffi. A tsarin tunaninsu kuwa, ya yarda suna da masu hankali cikinsu, akwai kuma mahaukata. A cikin labarin littafin Ruwan Bagajaan yi amfani da aljannu masu kirki, kuma Musulmai, kamar yadda ya zo a shafi na 16, yana cewa:.

Suka yi maraba da ni. Da suka ji haka, sai suka ji tausayina, suka ba ni magani, idona ya warke. Sarki ya sa aka kai ni tudu, aka sa ni hanya.

Shafi na 36 yana cewa:. Haka kuma, ta fuskar yanayin wurin zaman su, ko kuma inda suke rayuwa, ana iya kasa iskoki zuwa kashi biyu kamar haka: iskokin tudu da na ruwa: Iskokin tudu su ne iskokin da ke zama a farfajiyar sararin duniya, ko a cikin gari ko a dokar daji, ko gindin itatuwan da aka zayyana a baya, da sauran wurare da aka ambata.

Skin slogans

Iskokin ruwa kuwa, su ne iskokin da ke zama a cikin ruwan teku ko na rafi ko na gulbi, ko kududdufi, da sauransu. Ta fuskar mugunta kuwa su ma kamar na tudu suke. Ruwan Bagaja dai akwai shi a duniya, amma yana hannun aljannu. Yana cewa a shafi na Matsayin Iskoki a Adabin Hausa. Adabin gargajiya shi ne adabin baka. Wannan tunanin ya shiga jinin Bahaushe, ya tashi da shi, kuma ya yi tasiri a rayuwarsa ta ilimi da addini da siyasar zamantakewa.

Adabin zamani kuwa, shi ne rubutacce.

Vinko c1 stuck on reboot

Bisa ga haka, Hausawa suka fara rubuta hikimomi da fasahar da suke da su cikin adabin baka. A wajen rubutun, akan samu tasirin adabin baka a cikin rubutun nasu.Adabi dai kamar yadda malamai kan fassara shi, shi ne: Hanyar rayuwar al'umma ta yadda suke cin abinci da sha, da sanya tufafi da gudanar da al'adu ta hanyar bukukuwansu na aure ko na suna, da kuma a wajen mutuwa da dai sauran hanyonyi hulda da jama'a na daga makwabtaka da sadar da zumunta.

Babu shakka kowacce al'umma ko kuma mu ce kowacce kabila suna da nasu adabi. A dalilin haka, Hausawa suna da nasu adabi wanda yake malamai sun rubuta littafai a kansa. Ta haka ba sai na tsaya yin bayani a kansa ba. Abu ne mai wuya a raba rayuwar Hausawa da Musulunci; wannan kuwa saboda kasancewar shi ne ya kawo wa wannan kasa ci-gaba da wayewa kafin zuwan Turawa a wannan kasa.

Kuma har yanzu tasirin Musulunci da wayewarsa suna nan a cikin al'ummar Hausawa fiye da rayuwar da Bature ya zo da ita.

A dalilin haka ne za mu ga adabin Larabawa na jahiliyya da na lokacin Musulunci ya mamaye rubuce- rubucen malaman wananan kasa na zube da kuma wake. Kai ba ma wannan ba, hatta da mawakan baka akwai ta'asirin adabin Larabci a cikinsu.

Wannan na nuna muna cewa haduwa da bakin al'adu sabanin wadanda mutum ya tasa a cikinsu suna iya tasiri a gare shi. Malamai da yawa sun yi rubuce-rubuce a cikin harshen Larabci kuma da Hausa a wanann kasa kafin bayyanar Shehu Usmanu Danfodiyo. Wannan misali kamar su Mallam Danmasani a Katsina.

M Zaharadeen, shi kuma a shekara ta Daga nan sai wadannan littafai suka ci-gaba da karuwa; suna bayyana a birane da kauyuka. Rubuce-rubucen da suka gabata na Adabin Hausa na kiyaye al'adun Hausawa da kyawawan dabi'unsu na kamar kunya da mutunci d amana da rikon addini. Su kuwa littafan soyayya ya zama sun dogara ne a kan rubuce-rubucen Turawa wadanda ba ruwansu da addini.

Shi Bature ganin yake aure ba zai yi kyau ba da armashi face sai saurayi da budurwa sun yi rayuwar soyayya na wani lokaci. Wannan wai domin su fahimci juna kafin su yi aure. Ganin wadannan abubuwa masu hatsari ya sa sassan mutane na daga masana naAdabi daga malamai da masu tarbiyya suka nuna rashin amfanin yin wadannan littafai da cewa kuma masu rosawa ne ga al'umma.

Ga abin da wani mai sharhi a kan Adabin Hausa ya fada a game da wannan matsala, watau Isa Sanusi a cikin mujallar Rana fitowa ta Ko'ina ka duba za ka ga shagunan saidawa ko kuma ba da hayar kaset-kaset na finafinan Hausa. Ga shi kuma yara da manya duk na matukar sha'awar abin. In ka shiga tasha ko kasuwa sai ka ji wakokin finafinan Hausa suna tashi ta ko'ina.

Ga kuma fastocin Finafinan a kan tituna. Abin ba wai a birane ba ne har ma da karkara.Post a Comment. Aliyu Muhammad Bunza. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya. Warware Taken Takarda.

Adabi hausa

Babu wani sashe na rayuwar Bahaushe da Gaskiya ba ta yi naso ba. Yadda karin maganan Bahaushe ke kallon gaskiya shi ne gaskiyar yadda Bahaushe ke kallon gaskiya a duniyar tunaninsa. Daga cikin rukunin sunaye yana daga cikin sunayen da ba a gani.

A tunanin Bahaushe gaskiyar furuci ita ce:. A ayukka ma ana iya rarrabe na gaksiya da akasinta. Aikin gaskiya shi ne:. Aikata abu yadda aka shata a aikata shi. A nan, gaskiyar magana ta fito. Ana aikata wani aiki ba ja da baya, ba tsoro, ba razana bale tsangwama sai gaskiya?

Jinsi Gaskiya:. Gaskiya ta yi halinta. Gaskiya mugunyar magana. Gaskiya nagartar namiji. Daidaiton shigan lamirin jinsin mace na ta da —r wata hujja ce ta tabbatar da jinsin mace ga gaskiya. Wa gaskiya ke nema? Kowa nemanta yake. Mata sun fi maza fice da haiba idan sun tsatsanta a matsayin mutane. Mata su aka fi sani da kyau irin na fuska da jiki.

rassan adabin baka

A koyaushe gaskiya ba ta da muni ga Bahaushe. Mata sun fi cin adon kintsi da tsari mai jan hankali. Gaskiya da adonta aka gan ta, don haka ba ta neman wani ado. Muryar gaskiya rarara ce. Mai gaskiya kan dafa dutse. Mata ake nema ba su ke neman maza ba. Kowa gaskiya yake nema domin a ce masa mai gaskiya. Fitattun Sofifin Gaskiya:. Tattare da haka, sifoffinta da halayenta da karuruwan magana suka fuskanta abin duba ne ga kowane masoyinta.

A hangen Bahaushe, gaskiya aba ce da ta tattaro abubuwa kamar haka:. Idan aka rasa ta, babu wani abu da zai maye gurbinta na kare kunya. Kyawo : A ji abu, a ga abu, a tabbatar da abu ya yi abu, sai gaskiya. A koyaushe a wajensa fara ce fes!

A tunanin Bahaushe, gaskiya ba ta tsufa irin ta mutane, a koyaushe aka lalubo ta za a same ta sabuwa garas kamar yanzu aka yi ta. Maganar gaskiya ba ta tsufa, aikin gaskiya ba ya tsufa.

Fitattun Halayenta:. Idan ka ga ana gudu, ta bayyana ko wurinta za a je neman agaji.


thoughts on “Rassan adabin baka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *